littafin yana bayanine akan ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI wa aida musulmi ya kamata yasansu domun kiyayesu
ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI - (Hausa)
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA - (Hausa)
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA
Arba una hadith - (Hausa)
Sharhin hadithan al arbaunan nawawiyya
ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI. - (Hausa)
Mawallafin littafin ya ambaci abubuwa goma daga cikin abubuwan da suke warware musulunci.
SIFFAR YADDA AKE YIN SALLAH YADDA AKE YIN ALWALA A AIKACE
WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.
MINENE IMANI KUMA RUKUNNANSA NAWANE? - (Hausa)
WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.
MINENE MUSULINCI KUMA RUKUNNANSA NAWANE? - (Hausa)
WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.
MINENE MATAKAN ADDININ MUSULINCI? - (Hausa)
WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.
ALKUR’ANI MAI GIRMA Da Kuma Tarjaman Ma’anõninsa Zuwa Ga Harshen HAUSA
ƘAYATA GURAREN ZAMA Taƙaitattun Darussa cikin abubuwan da bai kamata Musulmi ya jahilce su ba. - (Hausa)
Wanda ya wallafa wannan littafin ya tattaro abubuwa masu mahimmanci da bai kamata Musulmi ya jahilce su ba a cikin Aƙidah, hukunce-hukunce, kyawawan halaye da mu'amaloli tsakanin Mutane. Ya rubuta littafin da uslubu (salo) mai sauƙi, kuma ya yi amfani da Luga (yare) da kowa zai iya fahimtarsa cikin sauƙi.....