×

Sharhin Littafin Ausulus Sunna - (Hausa)

malan yayi fassaran littafinne agan wasu ginshikan sunna wanda wajibine musulmi yasansu kamar yin imani da kaddara al herinsa da sharrinsa da sauransu

Sharhin Littafin Usulul Iman - (Hausa)

Littafin na magana akan shika shikan imani wada wajibine gakowane Musulmi saninsuda kuma kiyayesu

Arba una hadith - (Hausa)

Sharhin hadithan al arbaunan nawawiyya

Magic - (Hausa)

No Description

Littafin Alfurkan - (Hausa)

Yayi Magana ne akan sufanci da yin imani da allah da kuma ban banci sakanin waliyyan allah da shaitan da sauransu

Sihiri da bokanci - (Hausa)

Dalilan dasuka haramta sihiri da bokanci, da hukuncin bokanci da sihiri,da hukuncin aikinsu, da hukuncin tafiya wajansu, da hayyoyin dake kare musulmi ga resu.

Sharhin littafin kash shubuhat na ibn u saimin - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan wasu shubha da wasu suke kafa dalili dasu wajan ayyukan bidi a da sauransu da kuma amsa akan wa ainnan dalilai da ma anoninsu na gaskiya da kuma hukumci maulidi da bayani akan wasu shirka da wasu musulmai ke fadawa acikinsu da bada amsoshi akan tambayoyi....

Abin Da Lallai Ne Yaran Musulmai Su Sanshi [ 07 ] Bangaren Dabi'u - (Hausa)

Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: (Ɗabi'u) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da....

Abin Da Lallai Ne Yaran Musulmai Su Sanshi [ 09 ] Bankagaran Abubuwa Daban-Daban - (Hausa)

Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: ( Abubuwa daban daban ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da....

Abin Da Lallai Ne Yaran Musulmai Su Sanshi [ 08 ] Bangaren Addu'oi Da Zikiri - (Hausa)

Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: ( Addu'o'i da zikirai ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da....

Abin Da Lallai Ne Yaran Musulmai Su Sanshi [ 06 ] Bangaran Ladubban Musulunci - (Hausa)

Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: ( Ladubban Musulunci ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri.....

Abin Da Lallai Ne Yaran Musulmai Su Sanshi [ 04 ] Bangaran Tafsiri - (Hausa)

Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Tafsiri ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri.....