Shiriyar Annabi Yabo Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi Gameda Ƙanan Yara Da Matasa
ALLAH MAI KIYAYEWA TSARKI YA TABBATA GARESHI
ADDU`A - (Hausa)
ADDU`A
Ingantattun Addu’o’I da yabo ga Allah Maxaukaki
Wadan nan wasu tambayoyi ne da amsoshinsu a asalin asalillika shine kadaita Allah – tsarki ya tabbatar maSa -, da gargadarwa daga kishiyarsa shine yiwa Allah shirka da hanyoyinta, da kuma kudirin Ahlussunnah wal jama’a, na tsagosu ta takaitacciyar hanya, na kiyaye dan su zama masu saukin fahimta ga mai....
LITTAFI KAN HALAYE - (Hausa)
LITTAFI KAN HALAYE
"TATACCIYAR BAKANDAMIYAR HADISAN ANNABI" (Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi)
Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Aƙida ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri.....
Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Fiƙihu ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri.....
Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Tafsiri ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri.....
Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: ( Ladubban Musulunci ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri.....
Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: ( Addu'o'i da zikirai ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da....
