sharif abdu azim
                                    sharif abdu azim  an haifeshi a kahira masar shekara ta 1964 yagam karatunsa a jami ar kahira fannin sadarwa a shekara ta 1986 ya samu digirin dkta a kanada a shekara ta 1997 shine shugaba da kuma wanda yakkafa jam iyyar risala lil a a malil kairiyya
                                
                                
